audio
audio | source
string | text
string |
|---|---|---|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Kyauta
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Zan ci kwakwa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Kunun akwai tsami
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ladi taci kwakwa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shan ruwa sukayi
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ɗan almajiri yana bara
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ƙwaƙwalwa ta ɗimauta
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Jaririn yana ƙyalƙyala dariya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Wannan ƙanƙanin al'amarine
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gidan nan akwai kyan gani
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Unguwar gyaranya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Mune muka ƙwanƙwasa ƙofar
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ta kasa ƙwakwkwaran motsi
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gwanjo taqamar yan birni
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ina san madara ta gwangwani
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Alhajin ya na cikin shigifa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gyaɗar dik ta karr
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gwamnan Kano adali ne
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Wannan yayi kyau sosai
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Lokacin damuna shine lokacin da a ka fi cin gyaɗa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Tsafi Gaskiyar Mai Shi
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ya ɓincina min biredin
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Filin wasan kwallon ya cika
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ƙato ya ƙwace fartanya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gyara kayan ka
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shinkafa ƴar gwamnati ta na sa basir
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gidan yanada ɓangare biyu
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Babu kyakkyawar alaƙa tsakanin mu
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Kowa ya samu waje sai yayi Shanya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ƙyanƙyasar Kaji abune me wuyar Sha'ani
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Takardar ƙunshe take da bayanai
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gwanda da Gwazarma
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Abdullahi yana ajiye motarsa a cikin ɗaki
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Saniyar ƙatuwace
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Akwai wani ƙayataccen gida a layin mu
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shayin da zafi kar ka ƙona baki
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Mu kyautatawa iyayenmu
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Akwai ta da kyauta
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shayin bala ba zaƙi
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ya zuba ruwa a gwangwani
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ɓaure dan itaciya ne
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Kayan sunyi tsaɗa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ɗinkin kaya sai tela
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Daman na fa ɗama
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ɗaukaka daga Allah
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shehu yana sayar da shinkafa a kasuwar safe
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ya shiga gasar wasa ƙwaƙwalwa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ruwa kaɗai ke maganin ƙishi
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gyara samun sa'a
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shamsu ya dawo
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Aunty ta dauko fyaifayin tukunya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ba'a hawa bishiyar gwanda
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Mai Kan kwakwa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Yau nayi tsuntuwa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Miqo min farar kwalbar
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Yarinyar ƙyaƙƙyawa ce
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ƙawayena mutanen kirki ne
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Mutane sun tsare bakin fadar
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ƙoƙarin sa yasa aka bashi lambar yabo
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Gwargwadon tunanin ka gwargwadon matsayin ka
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Tsofaffi suna bada shawara mai amfani
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Tsuntsu ya tashi sama
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
I na son kyanwa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Yaron ya iya ta'tsuniya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shirirtar shi tayi yawa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Me yasa kake gwalale ido
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ƙarfin iko sai Gwamnati
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Abubakar ya aiko a ba shi kwanon abinci
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Yana magana dashi amma ya ƙyaleshi
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ana ta gyare gyare a birnin tarayya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Alon ya ɓantare
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
An dade ana shan gwagwarmaya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shan ruwa a tsaye ba koyarwar manzon Allah bane
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ruwan yayi ƙanƙara
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ansha gwagwarmaya kamin a isa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Wannan gonar shanu ce
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ta gyara kujerar data karya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
yanasa kaya masu ƙyalli
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Yaron yanada kwakwalwa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ɗaure kayan ka
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ƙwaƙwalwa ta na da ja
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Mata suna mutuƙar tsoron kyankyaso
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Mangwaro mai daɗi har tsolon ka
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Tsuntsuwar ta gudu
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Shimfiɗar fuska ta fi ta tabarma
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
yanada cutar ƙarzuwa ne
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ta siyo sabon gyale
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Yayi fice wajen ƙwallon ƙafa
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Hular na ta ƙyalli
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Yaron yafi kowa kyau a ajinsu
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Zaki yana da fadin ƙirji
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Umar yan gyaranya
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ka tabbatar ka kwashe shi duka
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Ɗanwake akwai daɗi
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Maƙwabtan mu sun dawo
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
I na tsoron ƙadangare
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Tsumagiyar kan hanya fyaɗe yaro fyaɗe babba
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Bari fyace hanci na
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Nine Gwarzon shekara
|
|
97f373e8-f6e6-63b1-68ad-946915fb5757
|
Wannan ƙwaman Sauna jack ne
|
Subsets and Splits
No community queries yet
The top public SQL queries from the community will appear here once available.